1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na DW Hausa (14.12.2017)

Ahmed Salisu
December 14, 2017

Shugaban kasar jamus Frank-Walter Steinmeier yayi alkawarin tallafawa kasar Gambiya domin kara karfafa tsarin dimukuradiya a kasar, a karshen wata ziyarar aiki da ta kaishi wasu kasashen Afirka.

https://p.dw.com/p/2pOyE