1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW na 19.03.2018

Salissou Boukari
March 19, 2018

A cikinj shirin za a ji cewa shugaban kasar Chadi Idriss Deby Itno ya sanar da tsarin kafa Jamhuriyar ta hudu a kasar, sabon tsari zai bada damar sauya wa'adin mulkin kasar daga shekaru biyar zuwa bakwai, sannan da kirkiro majalisar dattawa, da kuma sake karkasa jihohin kasar.

https://p.dw.com/p/2ubTz