1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shugaban Nijar ya nemi tallafi daga Faransa

Abdoulaye Mamane Amadou/SBJune 15, 2016

Wani sabon cecekuce ya kunno kai a Jamhuriyar Nijar bayan da Shugaba Issoufou Mahamadou ya nemi tallafin sojojin kasar Faransa kan yaki da Boko Haram.

https://p.dw.com/p/1J763