1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shugabannin Igbo sun cimma matsaya kan Biafra

Muhammad BelloJuly 3, 2017

Shugabannin sun bukaci taron sake fasalta zamantakewa na Tarayya Najeriya da lallai yayi aiki da kundin da ke kunshe da tanade-tanaden tattaunawar taron kasa da aka gudanar a zamanin Shugaba Goodluck Jonathan.

https://p.dw.com/p/2frHv