1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Siriya: Aikin masu bincike a Douma ya fuskanci cikas

Gazali Abdou Tasawa
April 18, 2018

A daidai lokacin da tawagar kwararrun binciken makamai masu guba ta MDD ke samun tsekon shiga a unguwar Douma don tattara bayanai kan zargin amfani da makami mai guba, an zargi Rasha da lalata sawun shaidar kai harin.

https://p.dw.com/p/2wHnW