1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Siyasar Nijar na barazanar fadawa cikin rashin tabbas

March 9, 2016

Bayan da kawancen 'yan adawa a Nijar sun dauki matakin janyewa daga zaben shugaban kasa zagaye an biyu, masu shahi sun ambato wani yanayi da kasar ke son fadawa ciki da ba a taba samun irinsa a tarihin kasar ba.

https://p.dw.com/p/1I9wt