1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sojoji na yaki da masu fasa bututun mai a Najeriya

October 31, 2016

Rundunar sojin Najeriya ta ci alwashin sanya kafar wando daya da masu fasa bututun mai da ke yiwa tattalin arzikin kasar zagon kasa

https://p.dw.com/p/2RxFA

A kokarin na magance matsalar fasa bututun mai a Najeriya, rundunar sojin kasar ta kaddamar da farmaki akan masu fasa bututun man a tsakanin jihohin Lagos da Ogun.