1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sojojin Pakistan sun kashe jagoran yan takifen masallacin Lal Masjid a Islamabad

July 10, 2007

An kawo ƙarshen dambarwa da kuma ƙawanyar da aka yiwa masallacin Lal Masjid dake birnin Islamabad a ƙasar Pakistan.

https://p.dw.com/p/Btv4
Shugaban Masallacin Lal Masjid Abdul Rashid Ghazi
Shugaban Masallacin Lal Masjid Abdul Rashid GhaziHoto: AP