1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taɓa Ka Lashe: 02.06.2010

June 4, 2010

Gasar haɗakar al'adu da addinai a makarantu

https://p.dw.com/p/NhzN
Tun kimanin shekaru biyar da suka gabata gidauniyar Herbert Quandt ta fara shirya gasa tsakanin 'yan makaranta a jihohi uku na tarayyar Jamus, game da haɗakar al'adu da addinai. Yanzu gidauniyar ta ƙuduri aniyar faɗaɗa wannan gasa ya zuwa dukkan jihohin tarayyar ta Jamus.