1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taɓa Ka Lashe: 06.10.2010

October 11, 2010

Bikin nuna kayan tarihin 'yan gwagwarmayar Najeriya

https://p.dw.com/p/Pavg
A daidai lokacin da Najeriya take shagulgulan cikarta shekaru 50 da samun 'yancin kai daga Turawan Ingila, gidan al'adu da tarihi na jihar Sakkwato ya shirya bikin nune nunen kayakin tarihi na mutanen da suka yi gwagwarmayar samawa ƙasar 'yancinta.