1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taɓa Ka Lashe: 07.04.2010

April 9, 2010

Kira da a yi raba daidai wajen ba da aiki a ma'aikatun gwamnati a Jamus

https://p.dw.com/p/Mrev
Duk da cewa kimanin kashi 20 cikin 100 na Jamusawa, mutane ne masu asali daga ƙasashen ƙetare amma ba su da kaso daidai da yawansun a cikin ma'aikatun gwamnati. An yi kira da a samu canji bisa manufar kyautata zamantakewa da cin gajiyar ƙwarewar wannan rukuni na jama´a.