1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taɓa Ka Lashe: 10.02.2010

February 11, 2010

Ƙungiyar mawaƙa musulmi matasa ta Asia Connection a Turkiya

https://p.dw.com/p/Lyfp

Wata ƙungiyar mawaƙan zamani na salon rap ko kuma Hiphop daga ƙasar Turkiya da ake kira Asia Connection, matasa ne musulmai suka kafa ta, kuma sun shahara saboda salon waƙoƙin da suke yi suna haɗawa da kalmomi na addinin musulunci.