1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taɓa Ka Lashe: 23.09.09

Mohammad AwalSeptember 22, 2009

Harkar maganin gargajiya a Janhuriyar Niger

https://p.dw.com/p/JmcI

A halin nan da ake ciki maganin gargajiya na ƙara samun karɓuwa a wurin jama´a musamman a nahiyarmu ta Afirka. Amma duk da haka masu maganin gargajiya a wannan nahiya suna kokawa saboda rashin samun wata kulawa ta a zo a gani daga wurin hukumomi. Shirin Taɓa Ka Lashe na wannan karo ya duba yadda harkaer maganin gargajiya da aka gada daga kakannin kakanni take tafiya ne a nahiyarmu ta Afirka musamman a Janhuriyar Niger.