1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taɓa Ka Lashe: 30.06.2010

July 5, 2010

Biki nuna kayaki da ayyukan Goethe a Kano

https://p.dw.com/p/OAh6

Karamin ofishin cibiyar yaɗa al'adun Jamus Goethe Institut a Kano ta shirya bikin nuna kayaki da ayyukan Johann Wolfgang von Goethe, mutumin da aka sanyawa cibiyar sunansa.