1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 03.01.2018

Tila Amadou MNA
January 5, 2018

Gina gidan tarihi a Agadez don ajiyar kasusuwan dabbobi da aka gano bayan wani bincike da masana ilimin binciken tarihi suka yi.

https://p.dw.com/p/2qOLH

Shirin zai duba batun buda gidan tarihi na ajiyar kasusuwan dabbobi da aka gano bayan wani bincike da masana ilimin binciken tarihi na kasashen Jamus, da Amirka da sauransu suka yi, inda suka gano wasu kasusuwan gawarwakin dabhbobin da suka rayu shekaru dubunai a wasu yankunan na ihar Agadez da ke Jamhuriyar Nijar.