1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 03.08.2016

Mohammad Nasiru AwalAugust 7, 2016

Shekaru 50 da juyin mulkin da sojojin Najeriya, mafi yawansu daga arewacin kasar suka yi, domin maida martani ga juyin mulkin farko a watan Janairu na shekara ta 1966.

https://p.dw.com/p/1Jd2X

Shekara guda bayan aiwatar da juyin mulkin na biyu ne kasar ta tsunduma cikin yakin basasa da aka yi shekaru uku ana yinsa, abin da har yanzu Najeriya ba ta kammala shawo kan matsalolin da wannan yaki ya haddasa ba.