1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 04.01.2017

Mohammad Nasiru Awal
January 8, 2017

Gudunmawar da adabin wajen farfado da tattali arzikin yankin Arewa maso gabashin Najeriya mai fama da tashe-tashen hankula na Bokom Haram.

https://p.dw.com/p/2VTaz

A kwanakin baya ne a garin Gombe da ke arewacin Najeriya aka gudanar taro kan yadda za a fardado da tattalin arzikin kasa musamman na shiyyar Arewa maso Gabashin Najeriya ta hanyar amfani da adabi da wakokin zube da kirkirarrun labarai da makamatansu.