1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: (11.+12.11.2015)

Mohammad Nasiru AwalNovember 13, 2015

Kungiyar mawakan addinin musulunci ta Najeriya wato Jama'atu shu'ara'il Islam ta Nigeria ta ce za ta cigaba da bada gudummawa wajen wayar da kan al’umma mahimmacin zaman lafiya da gina kasa.

https://p.dw.com/p/1H4xR

Kungiyar ta bayyana kudirin na ta ne a lokacin wani babban taronta a Kano a inda mawakan addini da dama a Najeriya suka hallara. Ita dai wannan kungiya ta Jama'atu shu'ara'il Islam ta Najeriya wadda ta kunshi mawakan yabon Annabi Muhammad da ma sauran al'amuran addinin Musulunci ta yi alkawarin ba da gudunmowar 'ya'yanta a gwagwarmayar da mahukuntan Najeriya ke yi wajen samar da zaman lafiya a kasar.

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani