1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 13.09.2017

Mohammad Nasiru Awal
September 17, 2017

Wasan al'adu na matasan Afirka da ake kira Sukabe da aka yi a birnin Damagaram na Jamhuriyar Nijar.

https://p.dw.com/p/2k8gl

A birnin Damagaram na Jamhuriyar Niger matasa daga kasashen Afrika dabam-dabam sun gudanar da wasan al’adu na matasa da ake kira SUKABE. An dai kwashe tsawon kwanaki shida, inda matasan suka canja ra’ayoyi tsakanin junarsu a fuskar al’adu daga na wannan kasa zuwa wacan.