1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 14.10.2015

Mohammad Nasiru AwalOctober 15, 2015

Wakokin gargajiya da ake tsoron za su iya bacewa saboda bullowar kade-kade da wakokin zamani, suna iya taka muhimmiyar rawa wajen rage tsauraran ra'ayoyi tsakanin matasan Najeriya.

https://p.dw.com/p/1Gowc

Wakokin gargajiya da ake tsoron za su iya bacewa saboda bullowar kade-kade da wakokin zamani, suna iya taka muhimmiyar rawa wajen rage tsauraran ra'ayoyi da ake samu tsakanin matasa a Najeriya tare kuma da fadakarwa a kan muhimmancin rike al'adun gargajiya.