1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 14.12.2016

December 20, 2016

Shirya fina-finan Hausa cikin harshen Ingilishi, shin ko hakan ya dace?

https://p.dw.com/p/2Ua0J

Fim na Hausa da aka shirya a masana'anar shirin fim ta Kannywood da ke arewacin Najeriya cikin Turancin Ingishi, fim din dai ya janyo tafka muhawara kan dacewa ko akasin haka ta amfani da Ingilishi a fina-finan da ake yi a wannan masana'anta.