1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 16.11.2016

November 18, 2016

Italiya: Ba wa 'yan gudun hijira mafaka a gidajen Jama'a yayin da sansanonin 'yan gudun a kasar suka cika.

https://p.dw.com/p/2SsYP

Mahukuntan a kasar Italiya da ke kudancin Nahiyar Turai, na gwagwarmayar samun wata kyakkyawar masalaha ga matsalar 'yan gudun hijira a daidai lokacin da cibiyoyi da kuma sansanonin da aka tanadar wa 'yan gudun hijira suka cika suka batse yayin da kuma a kullum sabbin 'yan gudun hijira ke isa kasar. 
 

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani