1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 17.08.2016

Mohammad Nasiru AwalAugust 19, 2016

Sarkiin Kano Muhammad Sanusi na biyu ya kaddamar da littattafan maganar hannu da aka fi sani da harshen babaye na kasar Hausa.

https://p.dw.com/p/1JlnZ

Malamar jami'a 'yar kasar Jamus Dr Conztanze Schmaling ta wallafa littattafan kashi na uku da kashi na hudu na harshen babaye a kasar Hausa. Sarkin Kano mai martaba Muhammad Sanusi na biyu ya yaba wa wannan marubuciya saboda kokarinta da kuma gudunmawarta wajen bunkasa harshen Hausa.