1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 18.+19.11.2015

Mohammad Nasiru AwalNovember 20, 2015

Mawakan Rap na kasar Siriya sun dukufa wajen rera wakokin da wasunsu ke cike da barkwanci a yayin da wasunsu ke sosa rai har ma su kai ga sa kwalla.

https://p.dw.com/p/1H9bT

A kokarinsu na bayyana irin mawuyacin halin da 'yan kasarsu ke ciki, mawakan 'yan Kama ko na barkwanci da a wannan zamanin ake kira da mawakan Rap na kasar Siriya, sun dukufa wajen rera wakokin da wasunsu ke cike da barkwanci a yayin da wasunsu ke sosa rai har ma su kai ga sa kwalla.

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani