Taba Ka Lashe: 20.01.2017
January 20, 2017Talla
A duk lokacin da ‘yan Afirka ke taro a kasar waje, suna tattaunawa kan batutuwan da suka shafe su, domin tilas ne a shiga wani yanayi na mahawara. A cikin wannan shirin Piando Abdu-Waba ta tattauna da wasu ‘yan Afirka wadanda ke rayuwa a Austrailya dan jin yanayin rayuwarsu da kuma abin da suke kewa a gida.