1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 29.03.2017

Mohammad Nasiru Awal
March 31, 2017

Al'adar gargajiya ta Abzinawa da ta shafi goyo inda suke amfani da magoyin fata da suke kira Egechek.

https://p.dw.com/p/2aRaG

Wannan magoyin fatar dai al'ummar Abzinawa na karfafa amfani da su musamman a haihuwar fari. Shi dai wannan magoyin dai ana sarrafa shi ne da fatar akuya da mata ke jemewa.