1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 31.05.2017

Mohammad Nasiru Awal
June 2, 2017

Bikin raya al'adun kasashen nahiyar Afirka da aka saba yi ko wace shekara a garin Würzburg da ke kudancin tarayyar Jamus.

https://p.dw.com/p/2e15l

Bikin na bana da ke zama karo na 29 wanda kuma aka kwashe tsawon kwanaki hudu ana yi daga ranar 25 zuwa 29 ga watan Mayu, ya samu halarcin 'yan kallo sama da dubu 80, wadanda suka kashe kwarkwatar idonsu a raye-raye da nune-nune na kayayyakin al'adun gargajiyar nahiyar Afirka.