1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tabarbarewar rayuwa a iraq

Mansour bala BelloJuly 14, 2004

Kasar Philifines ta fara janye komatsanta daga Iraq bisa barazanar kisan dan kasar da aka cafke a karshen makon jiya

https://p.dw.com/p/BviA
Hoto: AP