1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Takun saka tsakanin EU da Poland

Abdourahamane Hassane
December 20, 2017

Kungiyar tarrayar Turai ya yi gargadin cewar tana kan hanyar haramta wa kasar Poland yancin kada kuri'a cikin EU, saboda ta amince da wasu dokoki wadanda suka sabama demokaradiyya da kuma kare hakin bani Adama.

https://p.dw.com/p/2phkJ
Frans Timmermans mataimakin shugaban kungiyar EU
Hoto: Getty Images/AFP/E. Dunand

Kungiyar ta ce za ta yi amfani da kudiri na bakwai domin hukunta kasar ta Poland saboda laifukan take hakin bani Adama. Kasar ta Poland ta ki ta zartas da wasu bukatun na kungiyar tarrayar Turai na kawo gyara ga tsarin shari'ar kasar wanda ake zargin da cin hanci da kuma wasu sauye-sauye a cikin kudin tsarin mulki: