1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tallafi ga makera a Botswana

Yusuf Bala Nayaya
April 24, 2017

Thabiso Mashaba na son samar da sauyi a karkarar Botswana. Mai shekaru 30 a duniya, ya kafa cibiyar "Hands Global" da ke hada masu fasaha a saharar Kalahari da sauran sassan duniya.

https://p.dw.com/p/2bpUn