1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tarihin faifayen garmaho kashi na biyu

Mohammad AwalDecember 4, 2008

Kashi na biyu na shirin tarihin faifayen garmaho wajen ɗaukar waƙoƙin gargajiya na Hausa

https://p.dw.com/p/G97N
Al´umar arewacin NijeriyaHoto: AP

Shirin ɗori ne akan shirin makon da ya gabata inda muka duba tarihin faifayen garmaho da tasirinsa wajen ɗaukar waƙoƙin mawaƙan ƙasar Hausa a zamanin baya. Shirin ya kuma zaƙulo wasu fayafayen da aka ɗauka lokacin da fasahar garmaho ta yi tashe.