1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taron manema labaru na Bush dangane da manufofin ketaren Amurka

February 14, 2007
https://p.dw.com/p/BuRh

Shugaba George W Amurka yana gudanar taron manema labaru a fadar gwamnatin dake white house adangane da batutuwa da suka shafi manufofin Amurkan na ketare.Shugaban na Amurka ya sake nanata furucin da jamian kasar sukayiaa Bagadaza a kwanakin da suka gabata,dangane dacewa Iran na samarda wasu ababi masu nasaba da boma bomai da ake amfani dasu wajen kashe dakarun Amurka dake Iraki.Sai dai Shugaba Bush ya bayyana cewa har yanzu baa fayyace ko wannan umurni na kera wadannan makamai na fitowa ne daga magabatan kasar ba.Adangane da yarjejeniyxar da aka cimma na kasashe shida adangane da shirin nuclearn kasar Koriya ta arewa kuwa,shugaban na Amurka yace wannan kyakkyawan mataki na farko a wannan batu.To sai dai duk da ciban tashe tashen hankula da kasar Iraki ke fusknata shugaba Bush cewa yayi....