1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tashin hankali ya kassara ilimi a Arewacin Najeriya

Al-Amin Suleiman Muhammad/YBSeptember 8, 2016

Ranar takwas ga watan Satumba rana ce da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin bikin ranar yaki da jahilci da yin duba kan nasarori ko akasin haka da aka samu a kokarin yaki da jahilci a fadin duniya.

https://p.dw.com/p/1Jyba