1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yajin aikin ma'aikatan mai da tattalin arzikin Najeriya

Uwais Abubakar Idris/ YBMarch 10, 2016

Janye yajin aikin dai na zuwa ne bayan da ministan kasa a ma'aikatar albarkatun na mai Ibe Kachikwu ya bada tabbacin cewa babu batun rasa ayyukan yi a tsakanin ma'aikatan.

https://p.dw.com/p/1IBIo