Wasannin Bundesliga kai tsaye | Zamantakewa | DW | 18.04.2018

Zamantakewa

Wasannin Bundesliga kai tsaye

Sashen Hausa na DW na gabatar muku da wasannin kwallon kafa na lig-lig na Jamus wato Bundesliga kai tsaye ta Rediyo.

Bundesliga 1899 Hoffenheim - RB Leipzig (picture alliance/dpa/U. Anspach)

 

Bundesliga Radio Kai Tsaye a ranar Asabar, Gazali Abdou Tasawa da Lateefa Mustapha Ja‘afar za su kasance da ku kai tsaye da misalin karfe 2:25 na rana agogon Najeriya da Nijar wato karfe 1:25 agogon Ghana, don kawo muku sharhin wasa tsakanin kungiyoyin kwallon kafa na Leipzig da Hoffenheim.

Saurari sauti

Za ku iya kama mu a tashoshin abokanan huldar DW a yankunanku, da kuma ta hanyar gajeren zango a kan mita 16, kilohaz 17840 da mita 19 kilohaz 15195.

Za kuma a iya sauraronmu kai tsaye ta shafinmu na intanet lokacin da ake wasan, ko kuma a tashoshin abokanan huldar DW da ke a yankunanku a wadannan kasashe:

 

Najeriya:

Freedom Radio – Kano, Dutse, Kaduna

Prestige FM - Minna

Rima FM 97.1 – Sokoto

Caliphate FM Sokoto

Liberty FM – Kaduna

BRC – Bauchi

Progress Radio – Gombe

Radio Gotel – Yola

Unity FM – Jos

 

Nijar:

Alternative - Niamey

Anfani – Niamey, Diffa, Maradi, Zinder

Dallol - Baleyara, Dogondoutchi, Matankari, Tchibiri

Tambara- Tahoua

Garkuwa – Maradi

Fara'a - Dioundiou, Dosso, Gaya

Hadin Kay - Aguié, Dakoro, Magaria, Tagriss

Murya Talaka Filingué – Filingué

Niyya – Konni

Nomade - Agadez

Saraounia - Madaoua, Maradi, Tahoua

Shukurah – Zinder

Tarmamuwa – Tessaoua

Té Bon Sé - Tillabéri

Radio Rurale de Rounkondoum- Doumega

 

Ghana

Justice FM - Tamale

Zuria FM – Kumasi

 

Kamaru

Radio Communautaire Tikiri FM - Meiganga

Radio Salaaman  - Garoua

 

Burkina Faso:

Horizon FM - Fada-Ngourma

 

Côte d'Ivoire:

Tere FM – Abidjan

 

Mali:

Koukia FM 107.8 - Ansongo

Radio Rurale - Ménaka

Radio Voix des Foghass - Bourem

 

Senegal:

Radio Dunyaa FM – Tamba

 

Albanian Shqip

Amharic አማርኛ

Arabic العربية

Bengali বাংলা

Bosnian B/H/S

Bulgarian Български

Chinese (Simplified) 简

Chinese (Traditional) 繁

Croatian Hrvatski

Dari دری

English English

French Français

German Deutsch

Greek Ελληνικά

Hausa Hausa

Hindi हिन्दी

Indonesian Bahasa Indonesia

Kiswahili Kiswahili

Macedonian Македонски

Pashto پښتو

Persian فارسی

Polish Polski

Portuguese Português para África

Portuguese Português do Brasil

Romanian Română

Russian Русский

Serbian Српски/Srpski

Spanish Español

Turkish Türkçe

Ukrainian Українська

Urdu اردو