1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yajin aikin likitoci kalubale a Najeriya

Yusuf Bala Nayaya
September 7, 2017

Likitoci da ke samun horon kwarewa a asibiotocin koyarwa a Najeriya shiga yajin aikinsu ya haifar da koma baya a fannin na lafiya da sanya marasa lafiya shiga yanayi mai rintsi a rayuwa.

https://p.dw.com/p/2jWgZ
Massenproteste in Nigeria
Hoto: dapd