1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yakar bola a Tanzaniya

Yusuf Bala Nayaya
April 24, 2017

Gertrude Clement 'yar shekaru 16 daga Tanzaniya, na gabatar da shiri a duk mako tare da abokanta do nufin wayar da kan al'umma dangane da matsalar sauyin yanayi a garinsu Mwanza.

https://p.dw.com/p/2bpmq