1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

'Yan adawa Jamhuriyar Nijar sun nemi gyara ga tsarin kasar

Boukari(HON)-internetJune 21, 2022

'Yan majalisar dokokin Jamhuriyar Nijar na jam'iyyar adawa ta Lumana Afrika wadda madugun 'yan adawa ya fito daga ciki, sun yi kira ga bangaran masu rinjaye da su bar tsarin tafiyar dimukuradiyya ya gudana yadda ya dace.

https://p.dw.com/p/4D1xI