′Yan adawa sun yi gangami a Kenya | Labarai | DW | 06.10.2017

Labarai

'Yan adawa sun yi gangami a Kenya

'Yan sanda a garin Kisumu da ke a yammancin Kenya sun yi amfani da kulake da barkon tsohuwa wajen tarwatsa kimanin mutane dubu uku a sa'ilin wata zanga-zanga.

Kenia Präsidentschaftswahl Proteste in Nairobi (Reuters/T. Mukoya)

A biranen Nairobi da Mombasa ma an gudanar da gangamin, sai da masu aiko da rahotanni sun ce jama'a da dama ba su fito ba. Bayan soke zaben kasar na Kenya da kotun ta yi a cikin watan Augusta da ya gabata 'yan adawar kasar sun kaddamar da wani kampe na nuna adawa da hukumar zaben wacce za ta shirya sabbin zabubukan da za a gudanar a ranar 26 ga wanan wata na Oktoba saboda abin da suka kira rashin adalcin manbobin hukumar.

Albanian Shqip

Amharic አማርኛ

Arabic العربية

Bengali বাংলা

Bosnian B/H/S

Bulgarian Български

Chinese (Simplified) 简

Chinese (Traditional) 繁

Croatian Hrvatski

Dari دری

English English

French Français

German Deutsch

Greek Ελληνικά

Hausa Hausa

Hindi हिन्दी

Indonesian Bahasa Indonesia

Kiswahili Kiswahili

Macedonian Македонски

Pashto پښتو

Persian فارسی

Polish Polski

Portuguese Português para África

Portuguese Português do Brasil

Romanian Română

Russian Русский

Serbian Српски/Srpski

Spanish Español

Turkish Türkçe

Ukrainian Українська

Urdu اردو