1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

'Yan Boko Haram sun mika kai a Najeriya

July 6, 2017

Rundunar Sojojin Najeriya ta gabatar wa manema labarai mayakan Boko Haram 57 daga cikin 700 da ta ce sun ajiye makaman su tare da mika wuya ga rundunar Operation Lafya Dole a Maiduguri.

https://p.dw.com/p/2g3we