1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amfani da Computer wajen sana'oi

October 28, 2015

Gilletta Mouyabita na aiki a sashin fasahar sadarwar zamani tsawon sheru. Kamfanin na taimakawa wajen bayar da tallafi da kuma taimakawa masu kananan masana'antu. Kamfanin ya kuma kafa wata kungiya mai taken "World Women Education", wato "Ilimin Matan Duniya" wanda ke tallafawa 'yan matan Benin koyon aiki da na'urar Computer.

https://p.dw.com/p/1Gvyo