1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yanayin Muhallin Afirka 8

March 18, 2010

Kwararowar Hamada

https://p.dw.com/p/MWKb
Hamadar Afirka na faɗaɗa saboda wasu aikace aikace na Bil Adama a doron ƙasa. Yawan kiwo da sare daji na ɗaya daga cikin abubuwan dake janyo kwararowar Hamada.