1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zaben gama gari a Nijar

February 21, 2016

Duk da yake zaben na gudana a cikin wani yanayin na kin yarda da juna tsakanin masu mulki da 'yan adawa, kawo yanzu dai rahotanni daga kasar ta Nijar na cewa zaben na gudana a cikin kwanciyar hankali.

https://p.dw.com/p/1HzVe