1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zaben kananan hukumomi a Britania

May 4, 2007
https://p.dw.com/p/BuM6

Prime ministan Britania mai barin gado Tony Blair,ya yi ikirarin cewa jammiiyyarsa zata zatay iya yin nasara a zaben kasa baki daya a mai gabatowa ,duk da kaye datasha a zaben yankunan kananan hukumomin kasar.Acikin england dai jammiyyar adawa ta masu raayin rikau sune suka samu rinjaye ,amma ba kamar yadda ake sa zato ba.Kazalika kwarya kwaryan sakamakon zabe daga Scotland na nuni dacewa jammiiyar aummar kasar ce ke gaba,wanda ke tabbatar dacewa jammiiyyar Labour ta rasa mulki a wannan kasa.Jammiiyyar Labour bugu da kari tasha kaye a Wales ,duk dacewa itace jammiiyya mafi girma.A na saran a mako mai kamawa ne Tony Blair zai sanar da sauka daga mukaminsa a watan Juli.