1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zaben sabon dan takarar Firaminista a Iraqi

April 21, 2006
https://p.dw.com/p/Bv1E

A yau jumaa ne dai shugabannin gamaiyar jamiyun yan shia zasu gana domin sake tsaida wani dan takara,

sakamakon matsin lamba mai tsanani,firaministan kasar Iraqi,Ibrahim Al Jaafari ya amincewa mahukuntan kasar daga jamiyar yan shia,da su kada kuria na sake zaben dan takara da zai dare kujerar shugabancin sabuwar gwamnatin kasar,yana mai watsi da aniyarsa ta sake tsayawa,biyowa bayan adawa daga bangaren yan sunni da Qurdawa.

A yau jumaa ne dai shugabannin gamaiyar jamiyun yan shia zasu gana domin sake tsaida wani dan takara.