1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zanga-zangar kungiyoyi a Najeriya

Abdourahamane Hassane
August 7, 2017

Gamaiyyar kungiyoyin fararen hula sun gudanar da zanga-zanga dama zaman dirshin a Abuja, a kan bukatar lallai sai a bayyana musu zahirin halin da shugaban kasar Muhammadu Buhari ke ciki.

https://p.dw.com/p/2hpJ8