1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zanga-zangar yaki da cin hanci a majalisar dokokin Najeriya

October 6, 2016

A Najeriya wasu kungiyoyi matasa na ci gaba da zaman dirshin a gaban majalisar dokokin kasar domin matsin lamba don gaudanar da binciken a game da zargin cin hanci da ake zargin 'yan majalisar a kan kasafin kudi.

https://p.dw.com/p/2Qy2h