1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zargi gwamnati Kamaru da take hakkin fursunoni

July 20, 2017

Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty International ta zargin jami'an tsaron kasar Kamaru da hallaka mutanen da ake tsare da su a gidajen kurkukun kasar.

https://p.dw.com/p/2gsvi