1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ziyarar ministocin harkokin wajen Jamus da Faransa a Nijar

Abdoulaye Mamane Amadou/ YBMay 2, 2016

Batun tsaro da batun 'yan gudun hijira da ke ratsa kasar ta Nijar kan hanyarsu ta zuwa Turai su ne manyan abubuwa da tattaunawar jami'an ta kunsa.

https://p.dw.com/p/1IgU5