1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Abu Namu

February 22, 2021

Ko kun san yadda rayuwar matan da mazansu kan tafi yawon ci-rani ko kuma bida ke kasancewa? Shirin Abu Namu ya leko muku yadda rayuwar wadannan mata take a Jamhuriyar Nijar.

https://p.dw.com/p/3piCM